Olusola Obada
From Wikipedia, the free encyclopedia
Olusola Obada (an haifi Olusola Idowu Agbeja a ranar 27 ga watan Yuni, shekara ta 1951) ɗyar siyasan Najeriya ne kuma lauya ta hanyar sana'a. Ta rike mukamin mataimakiyar gwamnan jihar Osun daga 2003–00, a matsayin karamar ministar tsaro ta Najeriya daga 2011 - 2012 sannan ta zama ministar tsaron Najeriya daga 2012 - 2013 a karkashin majalisar ministocin Shugaba Goodluck Jonathan . tayi aiki a matsayin yar talla a kamfanin jirgin sama.[1]
Quick Facts Ministan Tsaron Najeriya, Minister of State for Defence of Nigeria (en) ...
Olusola Obada | |||||
---|---|---|---|---|---|
ga Yuli, 2012 - Satumba 2013 ← Haliru Mohammed Bello - Aiyu Muhammad Gusau →
ga Yuli, 2011 - ga Yuli, 2012 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Ilesa, 27 ga Yuni, 1951 (72 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | University of Buckingham (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Lauya | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Kulle