Mishal Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mishal Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ( Larabci: الشَّيْخ مِشعَل الأَحمَد الْجَابِر الصَّباح; an haife shi 27 Satumba 1940) shine sarkin Kuwait . Mishal ya shafe mafi yawan aikinsa a fannin tsaro da leken asirin Kuwait. Kafin hawansa sarautar, shi ne yarima mai jiran gado mafi tsufa a duniya.[1]
Quick Facts 17. emir of Kuwait (en), crown prince (en) ...
Mishal Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
16 Disamba 2023 - ← Nawaf Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah
8 Oktoba 2020 - 16 Disamba 2023 ← Nawaf Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah
13 ga Janairu, 2004 - 8 Oktoba 2020 | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Kuwait, 27 Satumba 1940 (83 shekaru) | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Ahmad Al-Jaber Al-Sabah | ||||||
Yara | |||||||
Ahali | Sabah Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah (en) , Nawaf Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah, Jaber al-Ahmad al-Sabah (en) , Fahad Al-Ahmed Al-Jaber Al-Sabah (en) da Khaled Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah (en) | ||||||
Yare | House of Al Sabah (en) | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Hendon Police College (en) | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, statesperson (en) da sarki | ||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci |
Kulle