Memory Mucherahowa, (an haife shi a ranar 19 ga watan Yuni 1968) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe. Ya zama kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Dynamos FC[1] zuwa wasan karshe na Gasar Zakarun Turai na shekarar 1998 CAF [2] kuma an bayyana sunan sa a matsayin Tauraron Kwallon Kafa na shekarar 1994.[3]

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Memory Mucherahowa
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuni, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Dynamos F.C. (en) Fassara1986-2000
  Zimbabwe national football team (en) Fassara1988-199640
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
mucherahowa.com
Kulle

A cikin tarihin rayuwarsa na shekarar 2017 ya yi ikirarin cewa tawagar kasar sun yi amfani da sihirin juju.[4]

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.