From Wikipedia, the free encyclopedia
dan wasan kwallon kafa: Yana nufin mutum mai lasisin buga kwallo a fadin duniya ko kuma a farfajiyar yankin da yake bugawa, ko kuma mutumin da yake bugawa domin samun lasisin zama dan kwallo, dan kwallo na da matukar zimma ta yadda ya kasance mai atisayi tukuru domin ganin cewa ya samu rashin gajiyan buga kwallon. 'Yan kwallo kuma sun karkasu gida daban-daban a cikin fili yayin buga kwallo kamar haka.
ɗan wasan ƙwallon ƙafa | |
---|---|
sana'a da sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ɗan ƙwallo, competitive player (en) da mutumin da ke da alaƙa da ƙwallon ƙafa |
Bangare na | ƙungiyar ƙwallon ƙafa da tawagar ƙwallon ƙafa |
Sutura | kayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Kowanne dan kwallo a filin kwallo na tsayawa ne tsayin daka domin ganin cewa ya aikata aikin shi domin samar da kuma ingantacciyar nasara ga ilahirin tawagar tasu.[1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.