From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar Ƙwallon Ƙwando ta mata ta Tunisia ( Larabci: منتخب تونس لكرة السلة للسيدات ). Wanda ake yi wa lakabi da Les Aigles de Carthage (The Eagles of Carthage ko The Carthage Eagles),[1] ita ce ƙungiyar ƙwallon kwando da ke wakiltar kasar Tunisia a gasar ƙwallon kwando ta duniya na mata. Hukumar Ƙwallon Kwando ta Tunisiya (FTBB) ce ke gudanar da ita.[2] [3] ( Larabci: الاتحاد التونسي لكرة السلة )
Kungiyar kwallon kwando ta Mata ta Tunisia | |
---|---|
women's national basketball team (en) | |
Bayanai | |
Country for sport (en) | Tunisiya |
Competition class (en) | women's basketball (en) |
Wasa | Kwallon kwando |
Ƙasa | Tunisiya |
Mamallaki | Hukumar Kwallon Kwando ta Tunisiya |
Shafin yanar gizo | ftbb.org.tn |
Victory (en) | 1999 Pan Arab Games (en) , Arab Nations Basketball Championship (en) da Arab Nations Basketball Championship (en) |
A cikin shekarar 2007, sun kasance na uku mafi girma a Afirka a duniya bayan Senegal da Najeriya.[4]
Champions Runners-up Third place Fourth place
AfroBasket Women | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Appearances : 12 | |||||||||
Year | Position | Tournament | Host | ||||||
1966 | – | 1966 FIBA Africa Championship | Conakry, Guinea | ||||||
1968 | – | 1968 FIBA Africa Championship | Cairo, United Arab Republic | ||||||
1970 | – | 1970 FIBA Africa ChampionshipTogo | Lome, Togo | ||||||
1974 | Samfuri:Afr2 | 1974 FIBA Africa Championship | Tunis, Tunisia | ||||||
1977 | 5 | 1977 FIBA Africa Championship | Dakar, Senegal | ||||||
1979 | – | 1979 FIBA Africa Championship | Mogadishu, Somalia | ||||||
1981 | 6 | 1981 FIBA Africa Championship | Dakar, Senegal | ||||||
1983 | – | 1983 FIBA Africa Championship | Luanda, Angola | ||||||
1984 | – | 1984 FIBA Africa Championship | Dakar, Senegal | ||||||
1986 | – | 1986 FIBA Africa Championship | Maputo, Mozambique | ||||||
1990 | 4 | 1990 FIBA Africa Championship | Tunis, Tunisia | ||||||
1993 | – | 1993 FIBA Africa Championship | Dakar, Senegal | ||||||
1994 | – | 1994 FIBA Africa Championship | Johannesburg, South Africa | ||||||
1997 | – | 1997 FIBA Africa Championship | Nairobi, Kenya | ||||||
2000 | Samfuri:Afr2 | 2000 FIBA Africa Championship | Tunis, Tunisia | ||||||
2003 | 6 | 2003 FIBA Africa Championship | Maputo, Mozambique | ||||||
2005 | – | 2005 FIBA Africa Championship | Abuja, Nigeria | ||||||
2007 | 11 | 2007 FIBA Africa Championship | Dakar, Senegal | ||||||
2009 | 10 | 2009 FIBA Africa Championship | Antananarivo, Madagascar | ||||||
2011 | 10 | 2011 FIBA Africa Championship | Bamako, Mali | ||||||
2013 | – | 2013 FIBA Africa Championship | Maputo, Mozambique | ||||||
2015 | – | 2015 FIBA Africa Championship | Yaoundé, Cameroon | ||||||
2017 | 11 | 2017 FIBA Africa Championship | Bamako, Mali | ||||||
2019 | 12 | 2019 FIBA Africa Championship | Dakar, Senegal | ||||||
2021 | 11 | 2021 FIBA Africa Championship | Yaoundé, Cameroon |
Wasannin Afirka | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Bayyanuwa : 2 | |||||||||||||||||||
Shekara | Matsayi | Gasar | Mai watsa shiri | ||||||||||||||||
</img> 1965 | - | 1965 Wasannin Afirka | Brazzaville, Kongo | ||||||||||||||||
</img> 1973 | - | 1973 Wasannin Afirka | Lagos, Nigeria | ||||||||||||||||
{{country data ALG}}</img> 1978 | - | 1978 Wasannin Afirka | Algiers, Aljeriya | ||||||||||||||||
</img> 1991 | - | 1991 Wasannin Afirka | Alkahira, Misira | ||||||||||||||||
</img> 1995 | - | 1995 Wasannin Afirka | Harare, Zimbabwe | ||||||||||||||||
</img> 1999 | 4th | 1999 Wasannin Afirka | Johannesburg, Afirka ta Kudu | ||||||||||||||||
</img> 2003 | - | 2003 Wasannin Afirka | Abuja, Nigeria | ||||||||||||||||
{{country data ALG}}</img> 2007 | 7th | 2007 Wasannin Afirka | Algiers, Aljeriya | ||||||||||||||||
</img> 2011 | - | 2011 Wasannin Afirka | Maputo, Mozambique | ||||||||||||||||
</img> 2015 | - | 2015 Wasannin Afirka | Brazzaville, Kongo |
Gasar Larabawa | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Bayyanuwa : 7 | |||||||||||||||||||
Shekara | Matsayi | Gasar | Mai watsa shiri | ||||||||||||||||
</img> 1989 | </img> | 1989 Gasar Larabawa | Damascus, Syria | ||||||||||||||||
</img> 1992 | </img> | 1992 Gasar Larabawa | Damascus, Syria | ||||||||||||||||
</img> 1994 | </img> | 1994 Gasar Larabawa | Alkahira, Misira | ||||||||||||||||
</img> 1997 | </img> | 1997 Gasar Larabawa | Beyrouth, Lebanon | ||||||||||||||||
</img> 1999 | </img> | 1999 Gasar Larabawa | Amman, Jordan | ||||||||||||||||
</img> 2003 | </img> | Gasar Larabawa 2003 | Amman, Jordan | ||||||||||||||||
</img> 2017 | </img> | Gasar Larabawa ta 2017 | Alkahira, Misira |
Pan Arab Games | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Bayyanuwa : 4 | |||||||||||||||||||
Shekara | Matsayi | Gasar | Mai watsa shiri | ||||||||||||||||
</img> 1985 | - | 1985 Pan Arab Games | Rabat, Morocco | ||||||||||||||||
</img> 1992 | </img> | 1992 Pan Arab Games | Damascus, Syria | ||||||||||||||||
</img> 1997 | </img> | 1997 Pan Arab Games | Beirut, Lebanon | ||||||||||||||||
</img> 1999 | </img> | 1999 Pan Arab Games | Amman, Jordan | ||||||||||||||||
{{country data ALG}}</img> 2004 | </img> | 2004 Pan Arab Games | Algiers, Aljeriya | ||||||||||||||||
</img> 2007 | Ba a gudanar da gasar mata ba | 2007 Pan Arab Games | Alkahira, Misira | ||||||||||||||||
</img> 2011 | Ba ayi gasa ba | 2011 Pan Arab Wasanni | Doha, Qatar |
Wasannin Rum | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Bayyanuwa : 1 | |||||||||||||||||||
Shekara | Matsayi | Gasar | Mai watsa shiri | ||||||||||||||||
</img> 2001 | 8 | 2001 Wasannin Bahar Rum | Tunis, Tunisiya |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.