Joana Maduka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Joana Maduka (an haife ta a ranar 6 ga watan Mayu a shekara ta a
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ilesa da Osun, 6 Mayu 1941 (83 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Vincent I. Maduka (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Trinity College Dublin (en) ![]() |
Matakin karatu |
Digiri a kimiyya Master of Science (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya |
Kyaututtuka |
gani
|
Kulle
liɗ dari tara darba'inin da da(ya1941yaryr Nijeri sannan kuma Injiniya ceya. Ta zama mace ta farko a cikin ƙungiyar injiniyoyi ta Council for Regulation of Engineering in Nigeria (COREN) a shekarata alif dari tara da saba'in da huɗu r (1974) . Sannan tana a Cibiyar Injiniyan Lantarki, Kungiyar Injiniyoyi ta Najeriya da Kwalejin Injiniya ta Najeriya . Ta kasance kuma a Cibiyar Fasaha ta Kimiyya ta Nijeriya a shekara ta (1987) da Kaba na Fasaha ta Yaba a shekara ta (1988) An girmama ta a matsayin memba na ƙungiyar Tarayyar Najeriya a shekara ta (2008) Ita ce mace ta farko shugabar COREN.[1][2][3]