![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/1d/James_Madison.jpg/640px-James_Madison.jpg&w=640&q=50)
James Madison
From Wikipedia, the free encyclopedia
James Madison Jr.[1] (an haife shi ne a ranar 16 ga watan Maris,a shekarar 1751. ya kuma mutu ne a ranar 28 ga watan Yuni shekarar 1836) shi ne Shugaban Amurka na huɗu. [2]Ya kuma kasance mahimmi a rubutu kundin Tsarin Tsarin Mulkin Amurka kuma mai mallakar bayi tare da babban shuka . [3]Madison shi ne mafi gajarta a Shugabannin ƙasa, mai tsayin 5 feet 4 inches (1.63 m).
Quick Facts 4. shugaban Tarayyar Amurka, 4. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka ...
![]() | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||
4 ga Maris, 1809 - 4 ga Maris, 1817 ← Thomas Jefferson - James Monroe → Election: 1808 United States presidential election (en) ![]() ![]()
Disamba 1808 - 4 ga Maris, 1809 ← Thomas Jefferson - James Monroe → Election: 1808 United States presidential election (en) ![]()
2 Mayu 1801 - 3 ga Maris, 1809 ← Levi Lincoln Sr. (en) ![]() ![]()
4 ga Maris, 1793 - 4 ga Maris, 1797 ← no value - John Dawson (en) ![]()
| |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Cikakken suna | James Madison, Jr. | ||||||||||||||
Haihuwa |
Port Conway (en) ![]() | ||||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||
Mutuwa |
Montpelier (en) ![]() | ||||||||||||||
Makwanci |
Montpelier (en) ![]() | ||||||||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Gazawar zuciya) | ||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||
Mahaifi | James Madison, Sr. | ||||||||||||||
Mahaifiya | Eleanor Rose Conway | ||||||||||||||
Abokiyar zama |
Dolley Madison (en) ![]() | ||||||||||||||
Ahali |
Ambrose Madison (en) ![]() | ||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||
Makaranta |
Princeton University (en) ![]() (1769 - 1771) | ||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Latin Faransanci Ibrananci Greek (en) ![]() | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a |
ɗan siyasa, marubuci, Mai wanzar da zaman lafiya, mai falsafa, Lauya da statesperson (en) ![]() | ||||||||||||||
Tsayi | 1.63 m | ||||||||||||||
Wurin aiki | Washington, D.C. | ||||||||||||||
Muhimman ayyuka |
Federalist Papers (en) ![]() | ||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||
Wanda ya ja hankalinsa |
John Witherspoon (en) ![]() | ||||||||||||||
Mamba |
American Philosophical Society (en) ![]() American Academy of Arts and Sciences (en) ![]() American Antiquarian Society (en) ![]() | ||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Addini |
Episcopal Church (en) ![]() deism (en) ![]() | ||||||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Democratic-Republican Party (en) ![]() | ||||||||||||||
![]() |
Kulle