Ipoola Alani Akinrinade
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ipoola Alani Akinrinade CFR FSS (an haife shi ranar 3 ga watan Oktoban 1939) Laftanar Janar ne mai ritaya na Sojojin Najeriya, wanda ya kasance Babban Hafsan Sojan Najeriya (COAS), Najeriya daga watan Oktoban 1979 zuwa watan Afrilun 1980, sannan Shugaban Hafsan Tsaro har zuwa shekarar 1981 a lokacin Jamhuriyya ta Biyu.[1]
Quick Facts Chief of the Defence Staff (en), Aliyu Muhammad Gusau ...
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
ga Afirilu, 1980 - 2 Oktoba 1981
Oktoba 1979 - ga Afirilu, 1980 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Ile Ife, 3 Oktoba 1939 (83 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Royal Military Academy Sandhurst (en) ![]() Staff College, Camberley (en) ![]() Jami'ar Tsaron Nijeriya | ||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Digiri | Janar |
Kulle