Hinda Déby Itno
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hinda Déby Itno (an haife ta 2 Afrilu shekara ta alif 1977) tsohuwar Uwargidan Shugaban kasar Chadi ce mai suna Idris Deby, wacce ta yi aiki daga shekarar, 2005 har zuwa mutuwar mijinta, Shugaba Idriss Déby, a cikin watan Afrilun shekarar, 2021.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Hinda Déby Itno | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ndjamena, 2 ga Afirilu, 1980 (43 shekaru) |
ƙasa | Cadi |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Idriss Déby (2 Oktoba 2005 - |
Karatu | |
Makaranta | Institute of Applied Engineering (en) |
Harsuna |
Larabci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da consort (en) |
Kulle