![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/82/GIZELLA_AKUSHIKA_TETTEH-AGBOTUI.jpg/640px-GIZELLA_AKUSHIKA_TETTEH-AGBOTUI.jpg&w=640&q=50)
Gizella Tetteh Agbotui
'Yar siyasan Ghana / From Wikipedia, the free encyclopedia
Gizella Tetteh Agbotui (an haifa a ranar 30 ga Nuwamba[1]) yar Ghana ce kuma yar siyasa.[2] Ta tsaya takara a babban zaben Ghana na 2020 kuma ta lashe kujerar majalisar wakilai na mazabar Awutu Senya ta Yamma.[3][4][1]
Quick Facts Member of the 8th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en), Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
7 ga Janairu, 2021 - District: Awutu-Senya East Constituency (en) ![]() Election: 2020 Ghanaian general election (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | yankin yamma Awutu Senya, 30 Nuwamba, 1970 (53 shekaru) | ||
ƙasa | Ghana | ||
Karatu | |||
Matakin karatu |
Digiri a kimiyya master's degree (en) ![]() | ||
Harsuna |
Turanci Fante (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Masanin gine-gine da zane | ||
Wurin aiki | yankin yamma Awutu Senya | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
National Democratic Congress (en) ![]() |
Kulle