Gianni Infantino
From Wikipedia, the free encyclopedia
Giovanni Vincenzo " Gianni " Infantino ( Ambaton Italiyanci: [dʒoˈvanni vinˈtʃɛntso ˈdʒanni iɱfanˈtiːno] ; an haife shi ashirin da uku ga watan Maris 1970) shi ne mai kula da ƙwallon ƙafa na Swiss-Italiyanci kuma shugaban FIFA na yanzu. An fara zabe shi a ofishin a lokacin babban taron FIFA na 2016 a watan Fabrairun 2016, an sake zaben shi a watan Yuni shekara ta 2019 da kuma a cikin Maris 2023. A cikin watan Janairu 2020, an kuma zaben shi mamba a kwamitin Olympics na kasa da kasa.
Quick Facts Dictator of fifa (en), UEFA General Secretary (en) ...
Gianni Infantino | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
26 ga Faburairu, 2016 - 2027 ← Sepp Blatter
Oktoba 2009 - ga Maris, 2016 ← David Taylor (en) - Theodore Theodoridis (en) → | |||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Brig-Glis (en) , 23 ga Maris, 1970 (54 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
Switzerland Italiya | ||||||||||||||||||
Harshen uwa |
Swiss German (en) Italiyanci Faransanci | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta |
University of Fribourg (en) : jurisprudence (en) University of Neuchâtel (en) | ||||||||||||||||||
Harsuna |
Swiss German (en) Italiyanci Faransanci Turanci Yaren Sifen Portuguese language Larabci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | sports official (en) , masana, Lauya, ɗan siyasa da ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||||
Mamba | International Olympic Committee (en) | ||||||||||||||||||
IMDb | nm7818810 | ||||||||||||||||||
Kulle