Babban Bankin Saudiyya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Babban Bankin Saudiyya (SAMA); Larabci: البنك المركزي السعودي wanda aka fi sani da Saudi Arabian Monetary Authority (SAMA), [1] da aka kafa a shekara ta 1952, shine babban bankin masarautar Saudiyya. Bayan canjin suna a cikin shekara ta 2020, Babban Bankin Saudiyya ya ci gaba da amfani da wannan gajarta ta SAMA.[2]
Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
Babban Bankin Saudiyya | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
البنك المركزي السعودي |
Iri | babban banki |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Mulki | |
Hedkwata | Riyadh |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 4 Oktoba 1952 |
Kulle