Riyadh
From Wikipedia, the free encyclopedia
Riyadh da Larabci|الرياض|, ar-Riyāḍ, Najdi itace babban birnin kasar Saudiya kuma garin dakeda mafi yawan al'ummah, fadin Kasar yakai kimanin kilomita 790 km (491 mi), tana nan ne a arewa maso gabashin Makkah. Kuma harwayau itace babban birnin Riyadh Province kuma tana cikin garuruwan tarihin Najd da Al-Yamama. taba nan ne a tsakiyar Arabian Peninsula akan wani babban plateau, yawan al'umman garin sunfi miliyan shida (6,000,000).[1]
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Riyadh | |||||
---|---|---|---|---|---|
الرياض (ar) الخفجي (ar) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | ||||
Province of Saudi Arabia (en) | Riyadh Province (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 7,009,100 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 3,898.28 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,798 km² | ||||
Altitude (en) | 612 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 18 century | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 11564–12665 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | riyadh.sa… |
Kulle