Alexia Putellas
From Wikipedia, the free encyclopedia
Alexia Putellas Segura ( Catalan : Alèxia Putellas i Segura, [lower-alpha 1] pronounced [alˈɛksiə puteʎəs] ; an haife ta ne aranar 4 ga watan Fabrairu a shekarar ta alif 1994) ƙwararriyar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta kasar Sipaniya wanda take taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya a kungiyar kwallon kafan Barcelona ta mata, wacce ta jagoranci, da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar andalus. [7] Ta taba taka leda a Espanyol da Levante, kuma ta wakilci Catalonia . Bayan da ta lashe duk manyan kyaututtukan kulab da daidaiku da ake samu ga ɗan wasan Turai nan da shekarar, 2022, ana ɗaukan ta a matsayin mafi kyawun ɗan wasan ƙwallon ƙafa na zamani a duniya, kuma ɗayan mafi girma a kowane lokaci.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Alexia Putellas | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Alèxia Putellas i Segura | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Mollet del Vallès (en) , 4 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Pompeu Fabra University (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Catalan (en) Yaren Sifen Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
wing half (en) Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 11 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 68 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 173 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sunan mahaifi | Alèxia |
Kulle