Wale Adenuga, (An haife shi a ranar 24 ga watan Satumban, shekarar alif 1950 a Ile-Ife). Tsohon wasan barkwanci ne kuma mawallafi, ayanzu kuma mai shiri da tsara fina-finai ne,an sansa sosai a tsara fina-finai na Ikebe Super, Binta da Super Story, da aiwatar da gabatar da su a telebijin ta hannun kamfanin sa Wale Adenuga Production.
Wale Adenuga | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Wale Adenuga |
Haihuwa | Ile Ife, 24 Satumba 1950 (73 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ehiwenma Adenuga (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Lagos Bachelor of Arts (en) King's College, Lagos |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai wallafawa, cartoonist (en) da mai-iko |
Muhimman ayyuka |
Super Story Papa Ajasco |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
Farkon rayuwa
Wale Adenuga ya girma a Ibadan ya kuma halarci Ibadan City Academy Inda yasamu takardar shaidar kammala karatun sakandare, gabanin cigabansa zuwa King's College, Lagos Dan samun higher school certificate,[1] anan ya kafa Kungiyar mawaka amma daga baya suka ruguje.[2]
Wallafa
Adenuga ya karanta Business Administration a Jami'ar Lagos a 1971, sannan yayi aiki da sashen barkwanci na Campus' Magazine in ya rike mukamin Babban mai-barkwanci. A 1975 bayan kammala karatunsa da aikin bautar kasa ta youth service a Bendel, wasansa Ikebe Super ya kaddamar.[2]
Fim da shirye-shiryen Telebijin
A karshen shekarun 1980, Wallafe-wallafen Najeriya ta samu tasgaro daga yanayin da Aka Shiga na karancin rashin kudade, Inda Adenuga yayi shawarar komawa na'ura.[3] Kafin cigaban da film industry ta samu, Adenuga ta saki fin na celluloid Papa Ajasco, wanda yake karkashin mai shirin Ikebe Super.[4][5]
Kyautuka
- 5 awards a Nigeriya Film Festival, 2002: Best Producer, Best Script Writer, Best Director, Best Television Drama and Best Socially Relevant Television Production.
- Member of the Order of the Federal Republic (MFR), 2009
Rayuwarsa
Adenuga has been married to Ehiwenma since 1975.[6] The couple met as students at the University of Lagos, and have children.
Duba kuma
- List of Nigerian film producers
Manazarta
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.