From Wikipedia, the free encyclopedia
Mike Ezuruonye (An haife shi 21 ga watan Satumba, A shekara ta alif ɗari tara da tamanin da daya 1981A.C), ɗan wasa kwaikwayo ne ɗan Najeriya.
Mike Ezuruonye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos, 20 Satumba 1982 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen Ibo |
Karatu | |
Makaranta | Nnamdi Azikiwe University (en) |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi da darakta |
Muhimman ayyuka | The Duplex |
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm2138363 |
Mike daga Uzoakoli ne a jihar Abia, Najeriya. An haife shi a ranar 21 ga Satumba, 1981 a Legas. Ya halarci Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Wukari, Taraba da Archbishop Aggey Memorial School, Legas kafin ya karanci Accounting a Jami'ar Nnamdi Azikiwe.[1][2] Ya yi aiki a matsayin ma'aikacin banki kafin ya zama ɗan wasan kwaikwayo.[3] Ya yi fice a fina-finan Nollywood da dama. An zabe shi a matsayin Mafi kyawun Jarumi a Matsayin Jagora saboda rawar da ya taka a cikin fim din "The Assassin" a Africa Movie Academy Awards a 2009.[4][5][6] da kuma naɗin na Mafi kyawun Jarumi a Afirka Magic Viewers Choice Awards.[7]
Ya auri Nkechi Nnorom kuma yana da ɗa mai suna Reynold Nkembuchim Ezuruonye.[8] Yana da ƙanwar sa, Chichi, wacce Likita ce a Burtaniya.[9][10]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.