Manja
From Wikipedia, the free encyclopedia
Manja wani mai ne wanda ake samun shi daga bishiyan kwa-kwa, amma fa ita bishiyar kwa-kwar kala-kala ce, akwai ta ci da ta manja, to anan kwakwa manja muke magana. Manja shima abu ne mai amfani a cikin jikin dan Adam[1].





Magani
Yana maganin cutuka iri-iri. Ana kuma yin miya da manja, da girka shinkafa mafi akasarin. Ana yawan yin girki da manja, anfi yin amfani da manja a miya musamman da miyar kubewa da kuma Miyar kuka. Galibi ana samun manja ne a kudancin Najeriya dan canne suke da bishiyoyin kwa-kwa da yawa.[2]



Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.