mutum wanda shine tsatson Adam From Wikipedia, the free encyclopedia
Dan Adam Muhimmin Jawabin da Majalisar dinkin Duniya ta bayyana game da haƙƙoƙin ɗan'adam, a shekarar 1948. Gabatarwa ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, har sai in an amince da cewa: dukkan yan Adam suna da mutunci, kuma suna da Haƙƙokinsu kamar yadda kowa da kowa yake dashi, wanda ba za a iya kwace musu ba, ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya waɗanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illar rashin sanin Haƙƙokin dan-adam da raina su. Ganin cewa an bayyana muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan sun kuɓuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar faɗin ra'ayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi waɗanda za su kula da kiyayewa da Haƙƙokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a ƙarfafa aminci tsakanin ƙasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummma, ƙasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman Haƙƙokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da waɗannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma ɗauki alƙawarin yin ƙoƙari domin su kyautata wa yan-adam jin daɗin rayuwa a cikin suna kara walawa.
mutum | |
---|---|
organisms known by a particular common name (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | mammal (en) , mutum, individual animal (en) , omnivore (en) da natural person (en) |
Bangare na | Al'umma, humanity (en) da biosphere (en) |
Facet of (en) | humanity (en) |
Participant in (en) | human activity (en) |
Yana haddasa | artificial object (en) |
Karatun ta | Ilimin ɗan adam da human ecology (en) |
Ta jiki ma'amala da | yanayi na halitta da Duniya |
Tarihin maudu'i | Tarihi |
Main food source (en) | Abincin mutane |
Uses (en) | artificial physical object (en) , kayan aiki da harshe |
Produced sound (en) | murya |
Yadda ake kira namiji | homulo da humano |
NCI Thesaurus ID (en) | C14225 |
Hannun riga da | non-human animal (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.