Keira Hewatch
From Wikipedia, the free encyclopedia
Keira Hewatch, (IPAc-en|ˈ|k|i:|r|ə|_|ˈ|h|i:|w|ɒ|tʃ; an haife ta a ranar 8 ga watan Nuwamba a shekara ta 1985) ta kasance yar shirin fim ɗin Najeriya ce, mawakiya, marubuciya da yin rubutun wake, Anfi saninta da matakin ta amatsayin ‘Keche’ acikin shirin; Two Brides and a Baby, da kuma amatsayin ‘Peace Nwosu’ a ciki jerin shirye-shiryen television; Lekki Wives [1] Hewatch ta lashe kyautar Best of Nollywood award (BON) na ‘Best Breakout Performance’ a shekara ta (2011) Kuma an gabatar da ita sau biyu a Golden Icon Academy Awards (GIAMA).[2][3]
Fina-finai
Shekara | Fim | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2010 | Kajola | Police Chief Yetunde | tare da Desmond Elliot |
2011 | Two Brides and a Baby | Ketche | tare da Stella Damasus-Aboderin |
2012 | Lekki Wives Season 1 | Peace Nwosu | TV series tare da Kiki Omeili |
2013 | In The Music | Ihuoma Ugu | tare da Omawumi, Chelsea Eze |
2013 | Murder at Prime Suites | Agent Hauwa Uthman | taré da Joseph Benjamin (actor), Chelsea Eze |
2013 | Lies Men Tell | Jackie | taré da Uche Jombo, Desmond Elliot |
2014 | Lekki Wives Season 2 | Peace Nwosu | tare da Kiki Omeili |
2014 | After The Proposal | Lisa | tare da Uche Jombo |
2014 | The Perfect Plan | Beatrice | tare da Ini Edo, Joseph Benjamin (actor) |
2014 | Couples Game | Lina Dike | tare da Seun Akindele |
2015 | Lekki Wives Season 3 | Peace Nwosu | tare da Kiki Omeili |
2015 | In The Name of Trust | Joy Omorogbe | tare da IK Ogbonna, Deyemi Okanlawon
Fifty Kate |
Manazarta
Hadin waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.