Remove ads
From Wikipedia, the free encyclopedia
Desmond Elliot (an haife Desmond Oluwashola Elliot;a ranar 4 ga watan February shekarar 1974) ya kuma kasance Dan kasar Najeriya ne, dan'fim, mai-shiri, kuma dan'siyasa[1][2] wanda ya fito acikin sama da films dari biyu da shirye-shiryen telebijin da soap operas[3]. Ya kuma lashe kyeutan best supporting actor acikin drama na 2nd Africa Magic Viewer's Choice Awards kuma an gabatar dashi best supporting actor a 10th Africa Movie Academy Awards.Ya Shiga siyasa inda ya fito Neman Dan majalissa kuma An zaɓe shi dan'majalisa a Lagos State House of Assembly, mai wakiltar Surulere Constituency,a ranar 11 ga watan Afrilun shekarar, 2015 Nigerian General Elections.
Desmond Elliot | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 4 ga Faburairu, 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jihar Lagos Digiri a kimiyya : ikonomi |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, darakta da ɗan siyasa |
Wurin aiki | Lagos State House of Assembly |
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
IMDb | nm2090825 |
Desmond Elliot an haife shi daga dangin Olowogbowo a Lagos Island, Lagos da mahaifiyarsa daga Illah a Arewacin Oshimili, Jihar Delta;[4] Yayi makarantar firamare a Air Force Primary School sannan yaje St John's College, duk a Jos. Ya karanta economics a Jami'ar Jihar Lagos da gamawa a shekarar, 2003.[5]
Desmond Elliot yace abokin sa ne ya rinjaye shi yasa ya fara aikin shirin fim.[5] Ya fara fim fim dinsa na farko shi ne a Everyday People, One Too Much da Saints and Sinners. Yana daga na farkon manyan jarumai a Nollywood, ya fito a sama da films dari waɗanda suka haɗa da Men Who Cheat, Yahoo Millionaire da Atlanta. A shekarar 2006, an gabatar dashi a African Movie Academy Award don zama "Best Actor in Supporting Role" acikin "Behind closed doors".[6][7][8] A shekara ta, 2008 Elliot co-produced da co-directed shirin "Reloaded" wanda ta samu gabatarwa sau 3 a African Movie Academy Awards a shekarar 2009.[9][10][11][12] a cikin 2009 zuwa 2010, Elliot was nominated for the Best Actor category at the Nigeria Entertainment Awards.[13] Also in 2010, Elliot has been competing to become the ambassador for the Face of Hope Project, a "volunteer-based non-profit, non-religious, non-political organization established to give hope to the hopeless", in which he will work toward fixing "child illiteracy in Nigeria and Africa at large" if he is the victor. In 2014, he was nominated for the African Movie Academy Award for "Best Actor in a Supporting Role" in the movie "Finding Mercy"[14].
Desmond Elliot ya bayyana kudurin a Satumba shekarar, 2014 Dan neman Lagos State House of Assembly ƙarƙashin jam'iyyar All Progressives Congress. Yayi takara kuma yalashe Surulere Constituency a zaben a ranar 11 ga watan April shekarar, 2015 Nigerian General Elections.[15]
Desmomd Elliot yana da aure kuma yana da yara huɗu.[11] He is involved in public relations for Globacom.[11][16][17]
|
|
|
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.