Wannan shine jerin Sunayen gwamnoni da masu Gudanarwa na jihar Katsina. An kafa jihar Katsina a shekarar 1987 lokacin da aka rabata daga Jihar Kaduna.
Suna | mukami | karshen mulki | Farkon mulki | Jam'iyya | Notes |
---|---|---|---|---|---|
Abdullahi Sarki Mukhtar[1] | Gwamna | September 1987 | July 1988 | - | |
Lawrence Onoja | Gwamna | July 1988 | December 1989 | - | |
John Madaki | Gwamna | December 1989 | January 1992 | - | |
Saidu Barda | Gwamna | January 1992 | November 1993 | NRC | |
Emmanuel Acholonu[1] | mai Gudanarwa | 9 December 1993 | 22 August 1996 | - | |
Samaila Bature Chamah[2] | mai Gudanarwa | 22 August 1996 | August 1998 | - | |
Joseph Akaagerger[3] | mai Gudanarwa | August 1998 | May 1999 | - | |
Umaru Musa Yar'Adua[4] | Gwamna | 29 May 1999 | 29 May 2007 | PDP | Elected President of Nigeria in April 2007 |
Ibrahim Shema[5] | Gwamna | 29 May 2007 | 29 May 2015 | PDP | |
Aminu Bello Masari[6][7] | Gwamna | 29 May 2015 | 29 May 2023 | APC | |
Dikko Umar Radda[8][9] | Gwamna | 29 May 2023 | Incumbent | APC |
Jerin gwamnonin jihar Katsina | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Manazarta
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.