Shugaban ƙasan Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibrahim Badamasi Babangida GCFR GCB (an haife shi 17 Agusta 1941) ɗan siyasan Najeriya ne kuma wanda ya mulke ta karfin iko a matsayin shugaban kasa soja tun daga 1985 a lokacin da ya shirya juyin mulki a kan abokin adawansa na kusa Muhammadu Buhari, har zuwa ajiye mulkinsa a shekara ta 1993[1] a dalilin zabe na bayan June 12, 1993 wanda ya soke ta ba tare da wani dalili na doka ba.[2]
Ya samu karin girma a matakan aiki na Sojojin Ƙasa na Najeriya kuma ya fafata a lokacin Yaƙin basasar Najeriya kuma yana da hannu dumu-dumu a lokuta da dama na junyin mulki da aka yi a kasar.
Ibrahim babangida anhaifeshi ne a ranar 17 gawatan Agusta Shekara ta alif ɗari tara da arba'in da ɗaya 1941 a garin Minna jahar Niger dake a tarayyar Nigeria
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.