From Wikipedia, the free encyclopedia
Qamardeen Odunlami ( Larabci: قمر الدين ; An haife shi 27 ga watan Agusta 1973)[1] wanda aka fi sani da sunansa Ayeloyun mawaƙin Musulunci ne kuma furodusa na Najeriya. Ya fitar da kundin wakarsa na farko Taqwallah a shekarar 1994 da kuma wani kundi na Igbeyawo wanda ya fito a shekarar 2003 wanda shi ne kundin wakarsa na 9 kuma ya taimaka wajen shahara da kuma haskakawa tauraron sa.
Ayeloyun | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 27 ga Augusta, 1973 (50 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
An haifi Ayeloyun a Agege, Legas, Najeriya su bakwai ne a gidan su. A 2006, ya samu damar ya karanci Sharia da Common Law a Jami'ar Ilorin, Jihar Kwara amma ya bar makarantar, inda ya mayar da hankali akan harkar Kiɗa.[2][3]
Tun yana ƙarami, Ayeloyun ya fara nazarin sha’awarsa ta waka a lokacin da yake karantarwa na Larabci da yamma a Marcaz, Agege inda ya rera waka a lokacin ramadam Laylatul Qadr saboda rashin samun ubannin gida a lokacin a makarantar Larabci.[4] Ya fara waka da fasaha a shekarar 1992 don magance wasu abun a Addini a Musulunci sannan ya fitar da albam dinsa na farko a shekarar 1994 kuma ya fitar da albam guda 25 gaba ɗaya.[5]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.