From Wikipedia, the free encyclopedia
Laylat al-Qadr ( Larabci: لیلة القدر ) (wanda aka fi sani da Shab-e-Qadr ), asallan Daren Doka ne ko Daren Alkhairi, ranar tunawa da ranaku biyu masu muhimmancin gaske a cikin addinin Islama. Yana a cikin watan Ramadan. Tunawa da daren da musulmai suka yi imani farkon ayoyin Alkur'ani ne aka saukar wa annabin Musulunci Muhammadu.[1][2]
| |
Suna a harshen gida | (ar) لَيْلَةُ الْقَدْرِ |
---|---|
Iri |
event (en) religious and cultural festive day (en) |
Suna saboda | al-Qadir (en) , al-Qadeer (en) , al-Muqtadir (en) , power (en) , Fate, decree (en) da determination (en) |
Bangare na | Ramadan (en) |
Validity (en) | 631 – |
Duration (en) | 1 dare |
Bisa |
waḥy (en) Tanzil (en) Al Kur'ani Sunnah Hadisi prophetic biography (en) |
Muhimmin darasi | history of the Quran (en) |
Al'ada | Arab world (en) da Duniyar Musulunci |
Wuri |
Universe (en) duniya worldwide (en) |
Ƙasa | Hijaz |
Ma'aikaci | Musulmi da Mukallaf (en) |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Addini | Musulunci |
Nau'in | spiritual practice (en) da religious activity (en) |
Has part(s) (en) | |
Zikiri Sallar Sunnah Tilawa (en) Qiyam al-Layl (en) Tahajjud Sallah Tarawihi qunut (en) thought (en) Morning and Evening Prayers (en) Dua (en) Tunani Wird (en) Wazifa Raising hands in Dua (en) | |
Hashtag (en) | al-Qadr #Laylat al-Qadr |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.