Dan siyasar Najeriya, Gwamnan jihar Nasarawa From Wikipedia, the free encyclopedia
Abdullahi Adamu (an haife shi a ranar 23 ga watan Yuni, 1946) Miladiyya.(A.c), ya kasance Gwamnan jihar Nasarawa ne a Najeriya daga Ranar 29 ga watan Mayu na shekarar 1999 zuwa Ranar 29 ga watan Mayu a shekarar 2007. Shi mamba ne kuma sabon zaɓaɓɓen shugaban jam’iyyar APC ne mai mulki a ƙasar Najeriya.[1][2][3][4]
Abdullahi Adamu | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - ga Afirilu, 2022 District: Nasarawa West
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Nasarawa West
6 ga Yuni, 2011 - ← Abubakar Sodangi District: Nasarawa West
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← Bala Mande - Aliyu Doma → District: Nasarawa West | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Abdullahi Adamu | ||||||||
Haihuwa | Keffi da Jihar Gombe, 23 ga Yuli, 1946 (78 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Mazauni | Abuja | ||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna Jami'ar jihar Gombe Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya Jami'ar Jos Jami'ar Tarayya, Kashere | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya Fillanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da political analyst (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Progressives Congress |
Abdullahi Adamu an haifeshi ne a garin Keffi, dake Nasarawa, a ranar 23 ga watan Yunin shekarar ta 1946.[5][5][5][5]
A watan afirilun shekarar ta 1999, Abdullahi Adamu ya ci zaban gwamna a karkashin jam'iyyar PDP, kuma aka kara zaban sa a watan Afirilun shekarar ta 2003.[5][6][7][8][9][10][11][12][13][14]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.