From Wikipedia, the free encyclopedia
Abdul Fattah Saeed Hussein Khalil El-Sisi (da larabci|عبد الفتاح سعيد حسين خليل السيسى, lafazi|ʿAbdel-Fattāḥ Saʿīd Ḥesēn Khalīl es-Sīsi furucci|ʕæbdel.fætˈtæːħ sæˈʕiːd ħeˈseːn xæˈliːl ɪsˈsiːsi|: an haife shi a ranar 19 ga watan Nuwamba, shekara ta alif 1954) ɗan siyasar ƙasar Misra ne, wanda shi ne shugaban ƙasar Misra na shida ya kama aiki tun a shekara ta, 2014. Ya kuma fara shugabanci a ranar 10 ga watan Fabrairu shekarar, 2019,<ref. name=afpyahoo>cite news|url=https://www.yahoo.com/news/kagame-steps-down-egypt-takes-helm-african-union-043943631.html%7Ctitle=Kagame Archived 2022-11-28 at the Wayback Machine steps down, Egypt's Sisi takes helm at African Union|author=Nicolas Delauney, AFP|publisher=Yahoo News|date=February 10, 2019|accessdate=February 10, 2019</ref><ref. name=nationspeaks>cite news|url=https://www.nation.co.ke/news/africa/Kagame-hands-over-AU-chair-Sisi/1066-4975658-125x86/index.html%7Ctitle=As%5B%5D Kagame steps down, Egypt takes helm at African Union|author=Charles Omondi|publisher=Daily Nation|date=February 10, 2019|accessdate=February 10, 2019</ref>[1][2] na Shugaban Kungiyar Afirka.[3][4][5][6]
Abdul Fatah el-Sisi | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
10 ga Faburairu, 2019 - 10 ga Faburairu, 2020 ← Paul Kagame - Cyril Ramaphosa →
8 ga Yuni, 2014 - ← Adly Mansour
12 ga Augusta, 2012 - 26 ga Maris, 2014 ← Mohamed Hussein Tantawi (en) - Sedki Sobhi (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Kairo, 19 Nuwamba, 1954 (69 shekaru) | ||||||
ƙasa | Misra | ||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Entissar Amer (en) (1977 - | ||||||
Yara | |||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Egyptian Military College (en) United States Army War College (en) | ||||||
Harsuna | Larabci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Aikin soja | |||||||
Fannin soja | Egyptian Army (en) | ||||||
Digiri | field marshal (en) | ||||||
Ya faɗaci |
Gulf War (en) Sinai insurgency (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||
Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) military dictatorship (en) | ||||||
IMDb | nm6861911 | ||||||
Field Marshal Sisi an haife shi ne a birnin Cairo, sannan bayan ya shiga aikin soja, ya rike mukami a ƙasar Saudiya kafin ya shiga makarantar Egyptian Army's Command and Staff College. A shekarar alif 1992, Sisi ya samu horo a Joint Services Command and Staff College a Watchfield, Oxfordshire, a United Kingdom, sannan a shekarar, 2006, ya kara samun horo a United States Army War College dake Carlisle, Pennsylvania. Sisi ya yi aiki a matsayin kwamanda na mechanized infantry sannan kuma ya zama darekta na military intelligence. Bayan Juyin-juya halin Misra na shekarar 2011 da zaben Mohamed Morsi a matsayin shugaban kasar Misra, ya nada Sisi Ministan tsaro a ranar 12 ga watan Augusta, shekarar, 2012, da sake fasalin Mubarak-era Hussein Tantawi.
A matsayinsa na Ministan tsaro, kuma shugaban kwamandoji na Egyptian Armed Forces, Sisi ya shiga cikin juyin mulkin da aka tunbuke Morsi daga shugabanci a ranar 3 ga watan Yuni, shekarar, 2013, don mayar da martani a kan zanga-zangar Misra a watan Yuni shekara ta, 2013, wanda ya kira a matsayin juyin gwamnati daga 'yan cikinta. Ya rushe Kundin Dokar Misra na shekarar 2012, sannan ya sabunta, tare da wasu manyan 'yan adawa da malaman addini, wata sabuwar dokar gudanar da siyasar ƙasar, wadda ya hada da yin zaɓe game da sabon kundin ƙasar, da zaɓen 'yan majalisa da gwamnoni. An maye Morsi da shugaba Adly Mansour, wanda ya zabi sabbin kabinet. Gwamnatin ta afkawa Muslim Brotherhood da mabiyansu a watan da ya biyo baya, sannan kuma da wasu yan'adawa a kan tunbuke gwamnatin Morsi. A ranar 14 ga watan Augusta, shekarar, 2013, yan'sanda sun gudanar da August 2013 Kisan Rabaa, da kashe da ruruwan fararen hula da jikkata dubbai, wanda ya janyo suka daga kasashen duniya.[7]
A ranar 26 ga watan Maris, shekarar, 2014, don amsa wa masu son ya nemi shugabancin kasar, sai Sisi ya yi ritaya daga aikin soji, kuma ya bayyana cewar zai yi takarar shugabancin kasar a shekarar, 2014.[8] Zaben, ya gudana daga ranar 26 zuwa ranar 28 ga watan Mayu, da Dan hamayya daya, Hamdeen Sabahi,[9] inda aka samu kashi arba'in da bakwai daga cikin dari (47%) na masu kada kuri'u, wanda Sisi ya yi nasara da fiye da kashi 97% na kuri'un da aka kada.[9][10][11] An rantsar da Sisi amatsayin Shugaban kasan Misra a ranar 8 ga watan Yuni, shekarar, 2014. Gwamnatin Sisi ta baiwa hukumar sojin Misra karfin da bata bincike,[12] hakan yasa wasu jaridu suka kira shi da dictator kuma mai karfa-karfa, da danganta shi da tsoffin dictators din kasar.[12][13]
A zaben shugaban kasar Misra na shekarar, 2018, Sisi yayi hamayya ne kawai a wurin tsaida dan'takara (wanda tare suka kafa gwamnati dashi, wato Moussa Mostafa Moussa) bayan sojoji sun kama Sami Anan da kuma guduwarsa bayan nan,[14][15][16] da tsoratar da Ahmed Shafik da tsohon tuhumarsa da akayi masa na cin-hanci da kuma sex tape,[17][18][19] da kuma janyewar Khaled Ali da Mohamed Anwar El-Sadat a dalilin karuwar matsaloli da kinbin tsari da masu gudanar da zaben kasar sukayi.[20][21][22].
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.