From Wikipedia, the free encyclopedia
Cyril Ramaphosa (lafazi: [siril ramafosa]) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne. An haife shi a shekara ta 1952 a Soweto, Afirka ta Kudu. Cyril Ramaphosa shugaban kasar Afirka ta Kudu ne daga watan Fabrairu a shekara ta 2018 (bayan Jacob Zuma).
Cyril Ramaphosa | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||
10 ga Faburairu, 2020 - 6 ga Faburairu, 2021 ← Abdul Fatah el-Sisi - Félix Tshisekedi →
22 Mayu 2019 - 22 Mayu 2019 Election: 2019 South African general election (en)
15 ga Faburairu, 2018 - ← Jacob Zuma
26 Mayu 2014 - 15 ga Faburairu, 2018
21 Mayu 2014 - 15 ga Faburairu, 2018 | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | Soweto (en) , 17 Nuwamba, 1952 (72 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||
Harshen uwa | Harshen Venda | ||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||
Mahaifi | Tshivhase Samuel Ramaphosa | ||||||||||
Mahaifiya | Nyamuofhe Erdmuth Ramaphosa | ||||||||||
Abokiyar zama | Tshepo Motsepe (en) | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta |
Jami'ar Harvard Damelin (en) Yale University (en) Jami'ar Afirka ta Kudu | ||||||||||
Matakin karatu |
Bachelor of Laws (en) clinical psychologist (en) | ||||||||||
Harsuna |
Harshen Venda Turanci Harshen Zulu Harshen Xhosa Arewacin Sotho | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, trade unionist (en) , ɗan kasuwa da entrepreneur (en) | ||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||
Mamba |
South African Students' Organization (en) Black People's Convention (en) | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Addini | Kiristanci | ||||||||||
Jam'iyar siyasa | African National Congress (en) | ||||||||||
IMDb | nm1376215 |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.