Yusufari
Ƙaramar hukuma a jihar Yobe, Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Yusufari Karamar hukuma ce da ke a Jihar Yoben, Nijeriya. Hedikwatar ta na nan a garin Yusufari. Garin tayi iyaka ne da kasar Nijar ta yammaci.
Quick Facts Wuri, Labarin ƙasa ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Yobe | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 3,928 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle
Tana da kimanin fadin filin kasa da ya kai 3,928 km² da yawan jama'a 111,086 a kidayar (census, 2006).
Lambar Akwatin aika sako postal code na garin ita ce 630.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.