Yammacin Asiya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Yammacin Asiya,Asiya ta Yamma,Kudu maso Yamma da Asiyashine yankin yammaci na nahiyar Asiya.Ana takaitawa ace yammacin Asiya,amma ana iya fadadawa wajen fadin Gabas ta Tsakiya,anan kuma akan hada ne harda dukkannin yankunan kasar Misira da kuma yankin Turkiyya Turai.
Quick Facts Bayanai, Bangare na ...
Yammacin Asiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
yankin taswira da subcontinent (en) | |||||
Bayanai | |||||
Bangare na | Asiya | ||||
Nahiya | Asiya | ||||
Territory overlaps (en) | Gabas ta tsakiya | ||||
Sun raba iyaka da | Tsakiyar Asiya da South Asia (en) | ||||
Wuri | |||||
|
Kulle
Adadin yawan mutane a yankin yammacin Asiya an kiyasta zai kai miliyan 300 a kiyasin da akayi na shekarar 2015.[1].