From Wikipedia, the free encyclopedia
María Victoria Losada Gómez (an haife ta 5 March din Shekarar 1991), anfi saninta da Vicky Losada, takasance yar'wasan Spanish football wacce take buga tsakiya a ƙungiyar FC Barcelona da ƙasar Spainiya gurbin wasa na Primera División. Bar wayau Losada tana buga wasa a ƙungiyar mata na ƙasar Spanish national team.
Vicky Losada | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Terrassa (en) , 5 ga Maris, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Catalan (en) Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da LGBTQI+ rights activist (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 168 cm |
Losada takasance tafara gudanar da wasan ƙwallon ta a Primera División (Spanish League) tunda tafara wasan ta bugawa kungiyoyi da sama, a 2007–08 wanda ta bugawa RCD Espanyol, ta buga wasa a FC Barcelona inda ta lashe kofin lig hudu da kofin gasar Spanish Cups guda uku.
A 2014, ta buga wasan NWSL dake ƙasar Amurka a kulub din Western New York Flash,[1] Anan ne aka zaɓe ta Yar'wasan mako na National Women’s Soccer League (NWSL) na makon farkon kakar wasa na 2014–15, wanda yan'jaridu da sadarwa ne sukayi zaɓen.[2] kafin ta dawo kulub din Barcelona a kakar wasa na 2014 National Women's Soccer Lig.[3]
Arsenal ta bayyana sayen Losada a 22 January 2015 bayan can yar'wasan ta taɓa aiki ƙarƙashin maihorar da ƙungiyar Pedro Martínez Losa a Tarayyar Amurka.[4]
Ta dawo kulub din FC Barcelona a shekara ta 2016.[5]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.