Umar Taal
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hadji Oumarûl Foutiyou TALL ( Umar ibn Sa'id al-Futi Tal, Larabci: حاج عمر بن سعيد طعل ), ( c. 1794 – 1864 CE ), an haife shi a yankin Futa Tooro, Senegambia, shugaban siyasar yammacin Afirka ne, malamin Islama, Tijani Sufi da kwamandan sojan Toucouleur wanda kuma ya kafa Daular Toucouleur na ɗan gajeren lokaci wanda ya kuma mamaye yawancin abin da ake kira Guinea, Senegal, da Mali . [1]
Quick Facts sarki, Toucouleur Empire (en) ...
Umar Taal | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Futa Tooro (en) , 1797 | ||||
ƙasa | Toucouleur Empire (en) | ||||
Mutuwa | 12 ga Faburairu, 1864 | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Ulama'u | ||||
Imani | |||||
Addini | Mabiya Sunnah |
Kulle