Umar Khribin
From Wikipedia, the free encyclopedia
Omar Khribin (Arabic: عمر خربين, kuma ana iya rubuta shi a matsayin Kharbin ko Kh'rbin; An haifa shi a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Siriya wanda ke taka leda a matsayin mai gaba ko mai tsakiya ga Emirati Shabab Al Ahli a kan aro daga Al-Wahda (Abu Dhabi) da ƙungiyar ƙasar Siriya.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Damascus, 15 ga Janairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Siriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Kulle
A shekara ta 2017, Khribin ya zama dan Siriya na farko da ya lashe gasar kwallon kafa ta Asiya na shekara.[1]