![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b4/Turai_Yar%2527Adua.jpg/640px-Turai_Yar%2527Adua.jpg&w=640&q=50)
Turai Yar'Adua
Matar shugaban kasar Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Hajiya Turai Umar Musa Yar'Adua (An haife ta ne a ranar 26 ga watan Yulin shekara ta alif 1957)[1] ita ce matar tsohon Shugaban kasar Najeriya, kuma tsohon Gwamnan Jihar Katsina Umaru Musa Yar'Adua. Ita ce First Lady a Najeriya daga shekara ta 2007 har zuwa rasuwar mijinta shugaba Umaru Musa Yar'Adua a ranar 5 ga watan Mayu, shekarar 2010.
Quick Facts 'Adua, Uwargidan shugaban Najeriya ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
29 Mayu 2007 - 5 Mayu 2010 ← Stella Obasanjo - Patience Jonathan → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Katsina, ga Yuli, 1957 (66 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Umaru Musa Yar'Adua (1975 - | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da mai karantarwa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f2/Turai_Yar%27Adua_and_Werner_Burkart.jpg/640px-Turai_Yar%27Adua_and_Werner_Burkart.jpg)