From Wikipedia, the free encyclopedia
Samuel Moutoussamy (an haife shi a ranar goma sha biyu 12 ga watan Agusta shekara ta alif dubu daya da dari tara da casa'in da shida 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Nantes ta Ligue 1 da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta DR Congo.
Samuel Moutoussamy | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 12th arrondissement of Paris (en) , 12 ga Augusta, 1996 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 61 kg |
An haife shi a birnin Paris na kasar Faransa. Mahaifiyarsa 'yar Congo ce, shi kuma mahaifinsa ɗan asalin Tamil ne Indo-Guadeloupean. Moutoussamy ya fara taka leda a DR Congo a watan Oktoban shekarar alif dubu biyu da goma sha tara 2019.
Moutoussamy ya fara taka leda a Nantes a cikin rashin nasara da ci daya da nema 1-0 a gasar Ligue 1 a Marseille a ranar goma sha biyu 12 ga watan Agusta shekarar alif dubu biyu da goma sha bakwai 2017.[1] A ranar shida 6 ga watan Oktoba shekarar alif dubu biyu da ashirin 2020, ya koma Fortuna Sittard a kan aro.[2]
An haifi Moutoussamy a Faransa mahaifinsa Indo-Guadeloupean da mahaifiyarsa 'yan Kongo ne.[3] Ya fara buga wa tawagar kasar DR Congo wasa a wasan sada zumunci da suka yi da Algeria a ranar goma 10 ga watan Oktoba, shekarar alif dubu biyu da goma sha tara 2019.[4]
Nantes
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.