![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/9b/Ruth_Negga_2022_%2528cropped%2529.jpg/640px-Ruth_Negga_2022_%2528cropped%2529.jpg&w=640&q=50)
Ruth Negga
yar'fim / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ruth Negga (|ˈ|neɪgə, NAY|gə;[1] haihuwa 7 Janairun shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyu 1982A.c)[2] ta kasance yar'fim ce Ethiopian-Irish anfi saninta da AMC television series Preacher kuma film Loving.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Addis Ababa, 4 Mayu 1981 (42 shekaru) |
ƙasa |
Habasha Ireland |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata |
Dominic Cooper (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Trinity College Dublin (en) ![]() British American Drama Academy (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
Jarumi da stage actor (en) ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm1550948 |
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/8e/Ruth_Negga_%2828591298835%29.jpg/640px-Ruth_Negga_%2828591298835%29.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/ad/Ruth_Negga_%2836178009555%29.jpg/640px-Ruth_Negga_%2836178009555%29.jpg)
Negga ta bayyana acikin films din kamar Capital Letters (2004) (Kuma an saki karkashin Trafficked a wasu kasashe), Isolation (2005), Breakfast on Pluto (2005), da Warcraft (2016).[3] Wasu television projects ya hada da BBC mini-series Criminal Justice, RTÉ's Love/Hate, E4's Misfits, da ABC's Marvel's Agents of S.H.I.E.L.D. Negga ta fara ta fitowa a Tulip O'Hare acikin Preacher a shekarar 2016.
Dangane da fitowarta na Mildred Loving acikin Loving, Negga an gabatar da ita a Academy Award for Best Actress, Golden Globe Award for Best Actress in a Motion Picture – Drama, Independent Spirit Award for Best Female Lead, Critics' Choice Movie Award for Best Actress ta Kuma lashe Irish Film and Television Award dan Best Actress, da kuma gabatar da ita BAFTA Rising Star Award. A 2020, an sanya ta lamba ta 10 a The Irish Times cikin yan'wasan Ireland's greatest film.[4]