Qaseim Suleimani
Sojan Iran / From Wikipedia, the free encyclopedia
Qasem Soleimani ( An haife shi a ranar 11 ga watan Mayu a shekara ta 1957 – ya mutu a ranar 3 ga watan Janairu shekara ta 2020), kuma ana ce mai (Qassim Soleimani), ya kasance manjo janaral a kasar Iran a wata gidauniyar kasan mai suna Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) kuma tin daga a shekara ta 1998 har zuwa mutuwan shi ya kasance kwamandan rundunan Quds.
Quick Facts 2. Commander of Quds Force (en), Rayuwa ...
Qaseim Suleimani | |||
---|---|---|---|
1998 - 2020 ← Ahmad Vahidi (en) - Esmail Ghaani (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Qanat-e Malek, Kerman (en) , 11 ga Maris, 1957 | ||
ƙasa |
Pahlavi Iran (en) Iran | ||
Harshen uwa | Farisawa | ||
Mutuwa | Baghdad International Airport (en) , 3 ga Janairu, 2020 | ||
Makwanci | Kerman Martyrs Cemetery (en) | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai (airstrike (en) ) | ||
Ƴan uwa | |||
Yara | |||
Ƴan uwa |
view
| ||
Karatu | |||
Harsuna |
Farisawa Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja da hafsa | ||
Kyaututtuka | |||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Dakarun kare juyin juya halin Musulunci | ||
Digiri | lieutenant general (en) | ||
Ya faɗaci |
Iran–Iraq War (en) 1979 Kurdish rebellion in Iran (en) KDPI revolution (en) Iraqi Civil War of 2014–2017 (en) Syrian Civil War (en) 2006 Lebanon War (en) South Lebanon conflict (en) War in Afghanistan (en) Iran–Israel proxy conflict (en) | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
IMDb | nm11250026 |
Kulle
Soleimani ya fara aikin sojane tin a yakin Iran da Iraq a shekara ta 1980, wanda a lokacin yana umartan runduna na 41. An kashe Soleimani ne da wata jirgi mara mahayi, wacce ake sarrafa ta da na'ura, a ranar 3 ga watan Janairu shekarar 2020 a Bagadaza, wanda tsohan shugaban kasan Amurka Donal Trump ya rattaba hannu.