From Wikipedia, the free encyclopedia
Birnin Bagdaza ko Baghdad (lafazi ˈ|bæg|dæd|,_|bəg|ˈ|dæd; larabci|بغداد |bagh|ˈ|daad) itace babban birnin kasar Iraq. Adadin yawan al'umman Baghdad, sunkai kusan miliyan takwas da dubu Dari bakwai da sittin da biyar (8,765,000), [note 1] haka yasa tazama gari mafi yawan al'umma a kasar Iraq, kuma birni na biyu a yawan Mutane a Kasashen Larabawa (bayan Birnin alkahira, Egypt), kuma birni na biyu a Yammacin Asiya (bayan Tehran, Iran).
Bagdaza | |||||
---|---|---|---|---|---|
بغداد (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Irak | ||||
Governorate of Iraq (en) | Baghdad Governorate (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 8,126,755 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 12,075.42 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 673 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kogin Tigris | ||||
Altitude (en) | 34 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Ctesiphon (en) | ||||
Wanda ya samar | Al-Mansur wasfa (en) | ||||
Ƙirƙira | 762 | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Baghdad (en) Capture of Baghdad (en) Capture of Baghdad (en) siege of Baghdad (en) Siege of Baghdad (en) Siege of Baghdad (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Manhal Al habbobi (en) (20 Satumba 2020) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10001–10090 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | amanatbaghdad.gov.iq |
Tana nan ne a kusa da Tigris River, an samarda da birnin ne tun daga karni na 8th kuma tazama babban birnin Daular Abbasiya. A Dan kankanin lokaci bayan kafa birnin, Baghdad tazama wani muhimmin cibiyar al'adu, kasuwanci, da kuma zama cibiyar ilimi a tsakanin Kasashen Musulmi. Haka, da Karin samarda manya manyan shahararrun makarantun kamar (misali., Gidan Hikima), yasa birnin tasamu suna na zama "Cibiyar koyon Ilimi".
Baghdad takasance babban birni a Middle Ages na yawancin lokutan zamanin Abbasiya, da yawan al'umma dasuka kai kimanin sama da miliyan a waccan lokaci.[4] Birnin yakasance babban tarwatsewa a hannun Mongol Empire a 1258, wanda ya haifar da faduwa da raguwa acikin zamunai da dama. Bayan samun yancin Iraq (bayan kasancewarta British Mandate of Mesopotamia) a 1938, Baghdad tasake farfadowa a matsayin ta na cibiyar Al'adun Larabawa.
A wannan zamanin Birnin Bagdaza ta fuskanci tasgaro da lalace lalacen gine-gine da kone-kone, saboda 2003 invasion of Iraq, da yakunan da suka rika biyo baya Yakin Iraq wanda yakaiga har zuwa watan December 2011. A wadannan shekaru, Birnin yatasamun farmaki daga insurgency. Yakin yahaifar da lalacewar substantial loss of cultural heritage and historical artifacts kamar su. A shekara ta 2012, ansanya Baghdad acikin mafi rashin kyawun wurin zama da mutum zai rayu aciki a duniya,[5] kuma ansanya ta daga Mercer a matsayin mafi lalacew na 221 na manyan birane akan ingancin rayuwa.[6]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.