From Wikipedia, the free encyclopedia
Penda Bah (an Haife ta 17 ga Agusta 1998) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Gambiya wanda ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya kuma kyaftin ɗin kungiyar mata ta Gambiya.[1][2]
Penda Bah | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Gambiya, 17 ga Augusta, 1998 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.7 m |
Gabanin kakar wasan NWPL na shekarar 2019, Bah ta rattaba hannu kan sabuwar kungiyar Premier ta Mata ta Najeriya, Dream Stars FC.[3][4]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.