Pedro Obiang
From Wikipedia, the free encyclopedia
Pedro Mba Obiang Avomo (an haife shi a ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Maris din shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da biyu 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Sassuolo ta Serie A da kuma ƙungiyar ƙasa ta Equatorial Guinea.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Pedro Obiang | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Pedro Mba Obiang Avomo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Alcalá de Henares (en) , 27 ga Maris, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Ispaniya Gini Ikwatoriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Peninsular Spanish (en) Italiyanci Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 14 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 75 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 185 cm |
Kulle
Obiang ya taba bugawa Sampdoria wasa kafin ya koma West Ham United a shekarar alif dubu biyu da goma sha biyar 2015. An haife shi a Spain, Obiang ya wakilci kasarsa ta haihuwa a matakin kasa da shekaru goma sha bakwai 17, kasa da goma sha tara 19 da ashirin da daya 21, kafin ya koma wakiltar Equatorial Guinea.[1]