Paul-Henri Sandaogo Damiba
tsohon shugaban gwamnatin soja na Burkina Faso / From Wikipedia, the free encyclopedia
Paul-Henri Sandaogo Damiba ( French: [pɔl ɑ̃ʁi sɑ̃daɔɡɔ damiba] ; An haife shi a watan Janairu shekara ta 1981) wani jami'in soja ne na Burkina Faso wanda ya yi aiki a matsayin shugaba na riƙon ƙwarya na gwamnatin soji ta Burkina Faso daga 31 ga Janairun shekarar 2022 zuwa 30 ga Satumba 2022, lokacin da aka yi masa juyin mulki, ta hannun abokin aikinsa na soja Ibrahim Traore . Damiba da kansa ya hau karagar mulki watanni takwas kacal a baya, a ranar 24 ga Janairun shekarata 2022, lokacin da ya tsige Shugaba Roch Marc Christian Kaboré a juyin mulki.[1][2]
Quick Facts Ministan tsaron kasar Burkina Faso, shugaba ...
Paul-Henri Sandaogo Damiba | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
12 Satumba 2022 - 30 Satumba 2022 ← Aimé Barthélemy Simporé (en) - Kassoum Coulibaly (en) →
24 ga Janairu, 2022 -
24 ga Janairu, 2022 - 30 Satumba 2022 ← Roch Marc Christian Kaboré - Ibrahim Traore →
2011 - 2015 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Ouagadougou, 2 ga Janairu, 1981 (43 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Burkina Faso | ||||||||
Mazauni | Lomé | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | École Militaire (en) | ||||||||
Harsuna |
Faransanci Mooré | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | soja da ɗan siyasa | ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Fannin soja | Burkina Faso military (en) | ||||||||
Digiri | lieutenant colonel (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Katolika | ||||||||
IMDb | nm13344898 |
Kulle