Oluwatobiloba Amusan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Oluwatobiloba Ayomide "Tobi" Amusan (an haife ta a ranar 23 ga watan Afrilu, shekarar 1997) ƴar wasan tsere kuma da wasannin motsa jiki a Nijeriya wadda ta ƙwar tseren mita (100) hurdles da kuma gasa a matsayin ƴar tseren . Ita ce dakatar gasar Commonwealth ta shekarar (2018 ) da kuma zakarar Afirka ta shekarar( 2019) a cikin taron. Ita ma ta zama zakara a wasannin Afirka sau biyu..[1][2][3][4]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Oluwatobiloba Amusan | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ijebu Ode, 23 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | University of Texas at El Paso (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 57 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 156 cm da 1.56 m |
Kulle