Nadeen Ashraf
Mai fafutukar yaki da kai hare-hare a Masar / From Wikipedia, the free encyclopedia
Nadeen Ashraf (Larabci: نادين اشرف; an haife ta ranar 12 ga watan Maris 1998) ƴar gwagwarmayar mata ce ta Masar.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Nadeen Ashraf | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 12 ga Maris, 1998 (26 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Makaranta | The American University in Cairo (en) |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai kare hakkin mata |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | MeToo movement (en) |
Kulle