Muslim ibn al-Hajjaj
From Wikipedia, the free encyclopedia
Imam Muslim, cikakken sunan sa shine Abū al-Ḥusayn ‘Asākir ad-Dīn Muslim ibn al-Ḥajjāj ibn Muslim ibn Ward ibn Kawshādh al-Qushayrī an-Naysābūrī[note 1] (Sunan sa da Larabci |أبو الحسين عساكر الدين مسلم بن الحجاج بن مسلم بن وَرْد بن كوشاذ القشيري النيسابوري; bayan 815 – May 875) ko Muslim Nīshāpūrī ( lang-fa|Nastaliq|مسلم نیشاپوری), Anfi saninsa da Imam Muslim, Malamin Addinin Musulunci, kuma ana kiransa da muhaddith (Malamin hadithi). Littafin sa na Hadisai daya tattara, wato Sahih Muslim, na daya daga cikin manyan littafai shida na hadisi a Sunni Islam kuma daya daga cikin biyu mafi ingancin littafan hadisi wadanda akayi wa lakabi da (sahih) tareda Sahih al-Bukhari.[2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Muslim ibn al-Hajjaj | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nishapur (en) , 821 |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Mutuwa | Nishapur (en) , 6 Mayu 875 (Gregorian) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Muhammad Al-Bukhari Yahya ibn Ma'in (en) Ahmad Ibn Hanbal Ishaq Ibn Rahwayh (en) Al-Darimi (en) |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | muhaddith (en) da Islamic jurist (en) |
Muhimman ayyuka | Sahih Muslim |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah |
Kulle