Wuri ko yanki a cikin Barh El Gazel, Chadi From Wikipedia, the free encyclopedia
Moussoro ( Larabci: موسورو ) wani gari ne a kasar Chadi, yana a dai-dai nisan kilomita 300 (mil 190) daga arewa maso gabashin N'Djamena akan hanyar Faya-Largeau. Wata muhimmiyar cibiyar sufuri, tana a wurin Kogin Bed kuma a sakamakon haka akwai ciyayi da yawa a yankin.[ana buƙatar hujja]
Moussoro | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | |||
Region of Chad (en) | Bahr el Gazel | |||
Department of Chad (en) | Barh El Gazel Sud (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 16,349 (2009) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 304 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Moussoro babban birni ne na yankin Barh El Gazel (Bahr el Gazel).[1] Filin jirgin sama na Moussoro ne ke hidima a garin ga masu zirga-zirga ta sama. Moussoro na cikin ƙabilar Gouran (Krreda) (Karra) na arewacin Chadi. Ya zama garin kasuwancin da gudanarwar jama'ar. Ranar kasuwar Moussoro ita ce ranar Alhamis. Yawanci an san su da aikin noma.[ana buƙatar hujja]
Akwai gidan shugaban ƙasa na biyu a Moussoro, bayan na farkon kuma babban da ke a birnin N'djamena ( duba hoton da ke ƙasa ). Garin kuma shi ne babban yankin da ake horar da sojoji a kasar Chadi.[ana buƙatar hujja]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.