Moghreb Tétouan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Moghreb Atlético Tetuán ( Larabci: المغرب أتلتيكو تطوان ; acronym MAT ) kulob ne na ƙwallon ƙafa na ƙasar Morocco da ke Tétouan . MA Tétouan an kafa shi ne a cikin shekarar 1922 kuma ya kasance yana fafatawa a gasar cikin gida ta Tétouan har zuwa shekarar 1956 lokacin da Morocco ta sami 'yancin kai daga Spain yayin da kulob ɗin ya canza sheka zuwa gasar Morocco.[1]
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Moghreb Tétouan | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Moroko |
Mulki | |
Hedkwata | Tétouan (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1956 |
matfoot.com |
Kulle