![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/40/Michael_Jackson_Dangerous_World_Tour_1993.jpg/640px-Michael_Jackson_Dangerous_World_Tour_1993.jpg&w=640&q=50)
Michael Jackson
From Wikipedia, the free encyclopedia
Michael Joseph Jackson (Augustan 29, 1958 - ga watan yuni 25, shekarar ta dubu biyu da Tara 2009) mawaƙin Amurika ne,shi marubucin waka, da rawa, da shiryawa, sannan kuma shi sananna jarumi, Wanda yana daya daga cikin sanannu kuma wadan da suka sami nasara a cikin mawakan kowani lokaci gaba daya. Ana masa lakabi da sarkin salon waka na pop. Kuma ya kasance daya daga cikin mawakan da aka fi tasirantuwa da dasu a salon waka na pop. Shine wanda yafi kowanne mawaki saida wakokinsa a lokacin da yake da rai. Gudun mowar sa a harkar waka, rawa, da kuma salon kwalliyarsa tare kuma da kebantacciyar rayuwarsa data fito fili sunsa ya zama sananne a duk duniya a mawakan tsawon shekara Arba'in. Kundin wakoƙinsa sa mai suna Thriller shine kudin waƙoƙi da aka fi siya a duk duniya kusan kwafi miliyan 66. Patricewaldrip.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Michael Joseph Jackson |
Haihuwa |
Gary (en) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Neverland Ranch (en) ![]() |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Harshen uwa |
Turancin Amurka Turanci |
Mutuwa | Los Angeles, 25 ga Yuni, 2009 |
Makwanci |
Forest Lawn Memorial Park (en) ![]() |
Yanayin mutuwa | kisan kai (Ciwon zuciya) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Joe Jackson |
Mahaifiya | Katherine Jackson |
Abokiyar zama |
Lisa Marie Presley (en) ![]() Debbie Rowe (en) ![]() |
Yara | |
Ahali |
Rebbie Jackson (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Yare |
Jackson family (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Montclair College Preparatory School (en) ![]() |
Harsuna |
Turancin Amurka Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
mai rawa, singer-songwriter (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Tsayi | 175 cm |
Muhimman ayyuka |
Off the Wall (en) ![]() Thriller (en) ![]() Good (en) ![]() Dangerous (en) ![]() HIStory: Past, Present and Future, Book I (en) ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Wanda ya ja hankalinsa |
Sammy Davis Jr. (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Mamba |
The Jackson 5 (en) ![]() |
Artistic movement |
pop music (en) ![]() soul (en) ![]() rawa disco (en) ![]() rock music (en) ![]() blues (en) ![]() rhythm and blues (en) ![]() funk (en) ![]() new jack swing (en) ![]() hip hop music (en) ![]() hard rock (en) ![]() urban contemporary (en) ![]() samba (en) ![]() dance-pop (en) ![]() |
Yanayin murya |
tenor (en) ![]() |
Kayan kida |
murya piano (en) ![]() drum kit (en) ![]() percussion instrument (en) ![]() |
Jadawalin Kiɗa |
Epic Records (en) ![]() Sony Music (en) ![]() Motown (en) ![]() Universal Music Group Sony BMG (en) ![]() Legacy Recordings (en) ![]() Steeltown Records (en) ![]() |
IMDb | nm0001391 |
michaeljackson.com | |
![]() |
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a5/Michael_Jackson_1984_%28cropped_2%29.jpg/320px-Michael_Jackson_1984_%28cropped_2%29.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/53/Michael_Jackson_-_Madame_Tussauds_Bangkok.jpg/640px-Michael_Jackson_-_Madame_Tussauds_Bangkok.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/3/31/Michael_Jackson_in_1988.jpg/220px-Michael_Jackson_in_1988.jpg)