Marang Molosiwa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Marang Rami Molosiwa (an haife ta a shekara ta 1992) yar'wasan Botswana ce wanda ta kasance mai karɓar shirin TV "Mantlwaneng". Ta fito a fim din MTV Shuga a shekarar 2020 a matsayinta na tilo daga Botswana.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Marang Molosiwa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Botswana, 1992 (31/32 shekaru) |
ƙasa | Botswana |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Dipsy Selolwane |
Ma'aurata | Dipsy Selolwane |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Witwatersrand Jami'ar Pretoria |
Harsuna |
Turanci Harshen Tswana |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, Yaro mai wasan kwaykwayo, darakta, philanthropist (en) , entrepreneur (en) , mai gabatarwa a talabijin, radio drama actor (en) da consultant (en) |
Imani | |
Addini | Kirista |
Kulle