Mahmoud Mestiri
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mahmoud Mestiri (25 ga watan Disamban shekara ta alif 1929 a Tunis - 28 ga Yuni shekarata 2006) ya kasance jami’in diflomasiyyar Tunusiya kuma dan siyasa, wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga shekarar 1987 zuwa 1988[1]. Ya kasance tsohon shugaban kungiyar kwallon kafa ta Tunisia Club Africain .
Quick Facts Minister of Foreign Affairs (en), Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
7 Nuwamba, 1987 - 7 Nuwamba, 1988 ← Hédi Mabrouk (en) ![]() ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tunis, 25 Disamba 1929 | ||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) ![]() Tunisiya | ||
Mutuwa | Tunis, 28 ga Yuni, 2006 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Neo Destour (en) ![]() |
Kulle