Mahamat Déby Itno
From Wikipedia, the free encyclopedia
Janar-Major Mahmud ibn Derby ( Larabci: محمود بن إدريس ديبي إتنو Mahmūd ibn Idrīs Daybī Itnū ) shi ne Shugaban Majalisar Riƙon-kwarya ta Sojan Chadi. Shi ɗa ne ga marigayi tsohan Shugaban Chadi Idriss Déby.[1] Ya taɓa riƙe muƙamin na biyu a kwamandan sojojin Chadi a yankin arewacin Mali (FATIM).
Quick Facts Shugaban kasar chad, Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
20 ga Afirilu, 2021 - ← Idriss Déby | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Massakory (en) ![]() | ||
ƙasa | Cadi | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Idriss Déby | ||
Abokiyar zama |
Aisha Mahamat Idriss Deby Itno (en) ![]() | ||
Ahali | Brahim Déby | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja | ||
Wurin aiki | Ndjamena | ||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Rundunar Sojan Chadi | ||
Digiri |
General of the Army (en) ![]() | ||
Ya faɗaci |
Northern Chad offensive (en) ![]() Yaƙin Basasar Chadi (2005–2010) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) ![]() |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/92/Mahamat_Idriss_Deby_%28en_boubou_blanc%29.png/640px-Mahamat_Idriss_Deby_%28en_boubou_blanc%29.png)