![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/94/Liam_McIntyre_Comic-Con_3%252C_2012.jpg/640px-Liam_McIntyre_Comic-Con_3%252C_2012.jpg&w=640&q=50)
Liam McIntyre
From Wikipedia, the free encyclopedia
Liam James McIntyre (an haife shi a ranar 8 ga watan Fabrairun Shekarar 1982). Dan wasan Ostiraliya ne, wanda aka fi sani da ya taka rawa a jerin shirye -shiryen talabijin na fim din Spartacus: Vengeance[1] da War of the Damned da kuma a matsayin Mark Mardon / Weather Wizard on The Flash Ya kuma yi muryar JD Fenix a cikin shirin Gears of War mai dogon Zango, kuma Captain Boomerang a cikin DC Animated Movie Universe, Kwamandan Pyre akan Star Wars Resistance da Taron Malicos acikin shirin Star Wars Jedi: Fallen Order. A cikin shekarar 2016, yayi haɗin-gwiwa tare da (Smosh Games) don haɓaka wasan katin sa na Monster Lab.[2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Adelaide, 8 ga Faburairu, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Asturaliya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm2553987 |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/99/Liam_McIntyre_%2826209890037%29.jpg/640px-Liam_McIntyre_%2826209890037%29.jpg)